AdSense Approval In Free Blogger Theme?

AdSense Approval In Free Blogger Thame?

Da Yawan Blogger suna tembaya AdSense zasu iya Yimaka Approve i dan Kanada Template na Free, To kabiyo ni A wannan bayani da zan maka A yanzu, shidai Blogger template na Free kala kala ne Amma kunsan  yawan lokaci da ake batawa wajan hadata Template kuwa? baza kayi mamaki A baka shi A free ba kuma Kache babu wata matsala A shi...

Eh, Akwai wanda na free Normal ne bashi da wani abu wanda Ads bazasu karɓaba sai dai basu dayawa irin na su Muhabteam ina da Garanti na free irin nasu na free Ads suna karɓar masu irin shi...

Shi na Free Akwai Abin da zaka cire mai Dan Ka samu Approve zaka chire Social Media Follow Us Da Footer Credit Sai ka Chanja Link color daga blue zuwa red Da wasu Abubuwa wanda Ya shafi wanda suka haɗa shi kumai sai ka cire...

Mafi inganci kayi Amfani da na kudi zaifi, baya tsada, Daga na Blogger Har na WordPress ɗin duka basa tsada na WordPress wani Yana da lokaci na dena aiki ƙaran ci shekara (7) Na Blogger baya da wannan nan shi idai kasiya shi ke nan babu dai nawa ko matsala...

Don samun kudi da website kayi ko mai me kyau zaifi maka don komai naka yayi karko ka‘saka kuɗi ka don zaka sami kudi sosai da Blogger...

Yanzu Dai kunji Ads suna Approve da Template na Free idan kasan Yadda zaka gyara shi, Ita ce Amsa mafi Akan hakan 

Thanks Bloggers  ✍️Usman Fasaha