Sirrikan YouTube Na [2023]


Yanada Kyau kusan wadan su Abubuwa Akan (YouTube) Wanda Hakan zaisa ka kai Wani mataki: YouTube suna da wani tsari, Wanda YouTuber na hausa Basu sani ba, zamu rinƙa kawu muku Bayani Akan Su Daya Bayan Daya...

Balalle bane kakai inda kake so A Channel Dinka Da wuriba in baka San wannan Abubuwan Ba, In Dai kana da YouTube Channel Taka Kai ka dai, kuma sai kayi Share kake samun views Da Yawa, Yana yi maka wahala kafin Fara samun kuɗi...

To Saidai Gashi Yanzu Ana sai da channel, Basan menene matsalar da zaka iya samu ba, da Ta siyarwa Amma nasan wadda kayi mata komai da Kanka Tafi, Anasa mata Subscribe ne da watch Time (hours) na karya wanda koda YouTube sun karrɓa zakai ta shan wahala Baka Samu Yadda ikamata da ita...

Zan,iya Temaka muku?

Basan wane tsarin Video kake ba A Taka Channel Amma akwai Abin da zan fashin Tar da ku, (Kabi Tsari Robot) ɗin YouTube Domin samun karin mutane A kullin...

Misali (Settings) Da kuma kawo saban Abu Idan kana Tutorial ne kana samo video wanda za,a karu ba sai wani Yayi ba kaima kayi irin shi, Hakan yana Hana shi Yaɗuwa sosai...

Kallar channel ɗin da suke Tafiya sosai Yanzu sune: na waƙoƙi ko Labarai ko Iiman Tarwa, ko mene ke sa suke samun makalla ta,Dayawa Hakan na faruwa ne Dalilin kawo saban Abu da suke ko wane Lokaci...

Idan baka san hanyar samu video ba masu inganci Tayane zaka kira kanka da (Content Creator) koda kana samun kuɗi wata,rana sai ka gaza Don kana jira ne sai wasu sunyi sannan kaima kayi...

Dame kazo Harkar YouTube?

Ana Zuwa ne dan Abu uku(3) Dole kana Daya daga ciki/ 1.Ta.iyu kana yine Dan samun kudi. 2.ko Dan Samun Dau kaka. 3. Ko Dan Ilimantar da mutane...

Ko A wane kake, ka iya Abin sannan ka Daje sosai kayi kokari wajan kawo sabo

YouTube For Creator Thanks 2023! ✍️Uk