Foxify Premium Blogger Template Download


Foxify Template ne Na Blogger Mai kyau sosai Don Yana daya Daga cikin Template masu kyau, musamman ma masu Labarai A Blog nasu Yanada duk A bin Da Ake bukata Template na site Kuma Premium ne zakuyi Download na shi...

Bakowane Template ne Na Blogger ke zuwa Da Design din da Foxify Yazo da shi ba, kun san babban Template ne ke zuwa da Dark Mod Shima Foxify Yazo...

Wasu basu san illar Template na Free ba'' Yanada Abin da ba,a so A shi wanda Dokane A ganshi A site dinka Da Akwai wadan su Abubuwa da Deployment suke samai wanda matsala ne Amma ga na free kawai suke sawa kuma yana iya jawo Ra shin Approve na Google AdSense...

Premium babu duk wannan babu matsala ko Daya Yafi Feature da in ganci Tsawan lokaci kana mora shi. Baya bukatar bayani da yawa sai kana iyki da shi ne zaka san hakan...

Akwai ''Dark Mod Eh''Herder style Font Style Akwai Reletet Post Yes No SVG Normal Share Button Social Media Plugin Akwai Footer Credit...

Kusani wayo baya harkar Site kusai na siyen Yafi dan bawata matsala da zaku samu A shi na free kuma A bubuwa Da yawa ba za su ciruba kuma Ads suna dubawa Site naka zasu gane kana da su kuma hakan yazama Copyright ne kusan AdSense suna da dokoki masu Yawa...

Zaku iya ganin Yadda Yake kafin kuyi Download Nashi ku malla ke shi👇👇

Demo Download now