Yadda Ake Cire Footer Credit Link Na Blogger Template

Yadda Ake Cire Footer Credit Link Na Blogger Template

Hanya mafi sauki da zaka iya Cire Link Din Footer Na Free Blogger Template Na San wasu baza suga neba, Dan hakan nayi Video Sai dai kusan wannan Game da wannan Post: Ba mun yi Haka bane dan kana Download template Na Free Kana siyar waba, munyi ne Dan Ilimi kawai, Da kuma Yawan Tambaya Akai...

website Na Blogger Theme: Suna da Yawa, mu zami bayani Akan Template Na [Techmag] wanda nasan ba ɓoyayye bane Agare ku mafi yawan Cin ku kun san shi, In baka san shi ba zaka iya Duba Demo Din Kafin Kayi Download...

Demo Download now

Bayan ka sauke shi kasan chewar na free ne zai zo maka A Zip File ne Sai ka Yi (Extaract) Ɗin ta File me Anfani shi ne wanda Yake Da (.xml) Shi zaka yi Editing A wayar ka Ko Computer, App Na Code Editor da zakayi Download | Danna nan ✓

Sai ka shigo da File naka Sai ka Fara Aiki, A Kalolin Theme Da ban.ban ne, Amma wnn Yafi sauki, zaka iya nemo wani, idan shi wannan beyimaba, In kazo Saita shi zaka iya gani ban.banci,

Bayan ka saka Code Ɗin A Code Editor sai ka nemo inda ake Search ka Rubuta Daya (Designed by Ko Created by) dan ka nemo ida Footer Link Yake Dole ne Sai ka Kalli Video,

Videos

Tahakane zaka koyi Yadda Zakayi babu wahala Bayin Code Ɗin da zakayi An fani da su Gasu Nan daya bayan daya sai ka Danna kansa sau biyu zai yi maka copy...

(1) Copyright Code

<p> Copyright © 2023 <a href='https://www.kadawateam.com.ng/'>KADAWA TEAM</a> All Right Reserved</p>

(2) <div Style Code

<div style='font-size:1px; opacity:0;'>

(3) Close </div>

</div>

Ba.iya Footer bane matsala Akan Free Theme ba da Saura Kasan cewar zamu yi video da yawa Akan (Blogger) Zamuzo kan ko wane matsala in Sha Allah, Ina sake gaya muku Dan ilimi mukaiyi wannan Bayani karka mai da hakan hanyar samun kuɗi ka, Dan Babu Adalci ga Wada yayi kwanaki yana hada Abun sa, ma,ana wanda ya fara haɗa Template Ɗin,

Zaku ga in ba hakan kayi masaba kana taɓa wani guri a Theme sai kayi View na site naka sai kaga ya kai ka wani, nama su Template Ɗin da ka dauko,

Idan ma baka iya Saitawa kuma ga da shi muke yin darasi mu zaka iya yimin Magana A whatsapp na turama wanda nayi Editing na shi, babu wani matsala "MUNGODE" Share