How To Add Audio File To Blogger No (Google Drive)

 

How To Add Audio File To Blogger No (Google Drive)

Ta Wannan Hanyar ne zaka iya sakawa Blogger Website ɗin ka waka batare Da kayi Amfani Da (Google Drive Ba) Ako wane Lokaci In zaka sa waka A website Naka Dole ne sai kayi Amfani Da HTML Da wani Online Storage kafin wakar ta hau Harma Ayi Play ko Ayi Download Na File Ɗin Daka sah...

Ada Ana Amfani Da (Google Drive ne) Sai Dai Hakan Yanada wahala Sosai Yanzu zan nuna muku Yadda zaku saka Ta wata Hanya ne Amma akwai Abin Da Kake Bukata Kafin Hakan zakayi Amfani Da wani HTML ne...

Kayi Copy Nashi A Nan👇

<audio controls autoplay>

 <source src='audio file link' type='audio/mpeg' />

</audio>

Sai kayi Account A wani Online Storage Mai suna Dlaudnary shima Online Storage ne Namu Samman wanda Yana da Player Ta Video Audio View image duk A online...

Sai ka sah File naka A chan Bayan kayi Upload Successful sai kayi Copy Na Link URL Na Audio naka, saika shiga Note naka sai kayi Paste din Link A inda Kaga Ansa (Audio File Link) sai kayi Copy All code...

Sai ka Shiga Blogger site naka Gurin Post sai ka mai da (HTML View) kayi Paste ka Danna Publish...

Zaka ga Player Ta Baiyana>Domin Ganin Yadda Zakai A sauki ka kalli Video👇

Zamu kawo muku Video Player Mai kyau...

Thanks  Please Share This Post ✍️Usman...