How To Add Heading Line Style To Blogger

Double Click To Copy

Heading Line wani style ne na Rubutu wanda Ake sawa Rubutun Da zai fita Da Bane A Post Misali Kamar [B Style] Awani Template Din Premium Yana zuwa da wannan hd line Ɗin, Sai dai basu Dayawa, 

Inzakayi Anfani Da shi A Template Din Dabaya (Da shi) Da,Iya HTML Batare Da css Ba, zaku na sawa A site naku, ba iya Blogger  Harda WordPress Eh Dukka zaka iya sa mai...

Duk Kalar Da Kagani Html code Ɗin tane A kasan ta Bayan kayi copy zaka iya changer color zuwa duk kalar da ke so...

A HTML Din Akwai damar ka,iya hana wasu Abubuwa Irin su Select na Heading txt ko Ka bar Shi Yadda Dai kake bukatar shi, (user-select: none; cursor)In Ka barshi A none; Babu Damar Copy Na Rubutu Na Kai Amma Inkasa Yes: To Za,A iya Select:

Color: Section

Sky Blue Hh And html Code

Your Heading is Here

<h2 style="font-weight: 600;
           font-size: 18px;
           background: #0194ff;
           color: #fff;
           padding: 10px;
           line-height: 1.7em;
           box-shadow: 0 2px 10px 0 #cac9c9;
           text-align: center;
           user-select: none;
           cursor: pointer;">Your Heading is Here</h2>

Original color: hd And html Code

Your Heading is Here

<h2 style="font-weight: 600; font-size: 18px; background: #E8E8E8; color: #fff; padding: 10px; line-height: 1.7em; box-shadow: 0 2px 10px 0 #cac9c9; text-align: center; user-select: none; cursor: pointer;">Your Heading is Here</h2>

Sai Ka Chanja 👉(Your Heading is Here)

Kadan Daga kalar da muka sa muku Yanzu...

Color Chanja background: #0194ff; iya Numbobi nan sune kalar (misali: #0194ff; )

Baka gane ba Taya Ake hada wata Kalar?

Yadda Ake Hada wata Kala shi Application Din Da Kuke Design Da shi A shi zaka Kirkiri wata kala sai ka Danna Ico din Daman ka; Ka Copy Code nata sai ka sah kamar Haka


Shike nan Mungode