Yadda Ake Saita Display Quality Na Android

Video Mai haske Na daya daga cikin Nasara samun mutane A YouTube da kuma In ganci na voice: Sai dai Da yawan YouTuber masu Tutorial Basu San hakan ba, kuna Anfani da [Screen Record] Ba me dau kar video me Quality Ba, Ba,a Amfani Da wacce waya tazo da Da ita Ana yin aiki da Tada Download"Dalili shi ne Ita Ana Iya Update Din ta...

Kuma A Hakan ma bako wacce ba Ana yi ne da (Azrecoder) Itace bata bada matsala Tana voice me kyau tana video mafi inganci Quality Ga kowace Android Tun Daga V11 10 9 8+!...

Feature Of Azrecoder...

HD Resolution Bit-rate Auto Farame rate orientation Time-Laps (Video Speed) Record Audio only From Android v10+ Fix Green Screen Hide The Record window During Recording Use magic Button, Stop Options Notification...

  • Screenshot
  • Live Camera
  • Brush
  • Text And Logo
  • Show Teuches

Bayani A kanta Dayawa wannan kadan ne kayi Aiki da ita zaka yi mamaki Abin da tazo da shi... Abin mamaki Shine Ta cikin Google Play Store ce take duk hakan batasa Ad sai ka gama aiki kuma sai Data ko WiFi Yana Aiki, Ka Danna Button Na Download 👇

Download

Wannan Shi ne Link Na original Din Don (Play Store) zasu baka Iri Ta wayar kane Dan video yayi Haske Da sauti Radau. Duk Video na Da ita nake, Dan kaga Yana Da Haske Kakalli wannan video 👇

Mungode Da Ziyar Ta shafi Internet Na Usman Fasaha Tv  👉 Share Group 💚